Sunday, September 21, 2025

DOMIN KARE GIDANKA DAGA MAYU DA ALJANNU ☆☆☆

 DOMIN KARE GIDANKA DAGA MAYU DA ALJANNU ☆☆☆


Wannan sirri yana da matuƙar ƙarfi — idan kana da mai sihiri da ke damun ka a gida, yana saka maka mafarki marasa dadi ko yana kawo tashin dare, wannan zai kawo ƙarshen hakan daga yanzu.


1. Rubuta wannan hoto ko ka kwafi/ shi a kan takarda.


2. nannade takardar sai ka ɗaure ta da zare uku daban-daban (ja, fari, baki).


3. Sai ka soka allura 31 a cikin layar ɗin — ka yi allurar sosai a ko’ina  har zuwa gefen takardar.


4. Sannan ka sa wannan layar a wani wuri a cikin gidanka.


Na tabbata, ko shaiɗan ma ba zai iya shigowa gidanka ba — wannan kariya ce mai ƙarfi ƙwarai. Wannan yana korar aljannu  kowane irin.


Domin samun ire-iren waƴannan fa'idodin ku ziyarci website ɗinmu 👇👇👇👇


www.taskar-asirai.com.ng


🕊️ Dr. Sharif Basiru Tam

📞 08144698283 /08083934979/09064425349


Nayi izini ga duk wanda ya turawa groups 10, yayi Like  da following kuma ya rubuta Salatin Annabi (SAW).


Wannan sabuwar shafin mu ne 🆕.kuyi Follow domin a duk lokacin da aka rufe  shafinmu, za mu ci gaba da amfani da wannan shafin don taimakawa kamar yadda muka saba. kuma zamu koma amfani dashi yanzu


✅ Sunan shafin:


👉 Dr. Sharif Basiru Tam

🔗 https://www.facebook.com/share/1BHMKxm6pP/


🌍 Ku biyo mu ta Social

Media:


⚫Twitter ❌👉

https://x.com/tambasiru?t=F3c4IU7xjg9s27DsXnxHtw&s=09


🔵 Facebook Page:👉 https://www.facebook.com/profile.php?id=100063624953607

🟢 WhatsApp Channel:👉 https://whatsapp.com/channel/0029VaGquskIyPtQI5SMJK2l

📨 Telegram Group:👉 https://t.me/drsharifbasirutaskarasiraimalam


🔴 YouTube Channel:👉 https://youtube.com/@taskarasiraimalamtv2774?si=uG8rKIVF9AueQTCe


🎥 TikTok Page:👉 https://tiktok.com/@taskar.asirai.malamtv


🌐 Websites:


www.taskar-asirai.online

www.taskar-asirai.store

www.tambasirunigerialimited.com.ng

🕊️ Ku biyo mu domin samun ingantaccen sirrin rayuwa, buɗe hanyoyin arziki da wadata.

🙏 Mungode sosai da goyon bayan ku.




No comments:

Post a Comment

DOMIN KARE GIDANKA DAGA MAYU DA ALJANNU ☆☆☆

 DOMIN KARE GIDANKA DAGA MAYU DA ALJANNU ☆☆☆ Wannan sirri yana da matuƙar ƙarfi — idan kana da mai sihiri da ke damun ka a gida, yana saka m...