Thursday, February 22, 2024

BAKIN LUKUDI NA SURATUL IZAWAQA

 Sirrin bakin lukudi na Suratul waqia

aña rubuta surar wake wake kafa 9

khatimin kafa 1 awanke asamu farár 

żakara 1 a yanka a saka cikin tukunyar

qasa a zuba rubutun aciki a rufe

tukunyar a hura wuta a Daura

tukunyar akai harsai kažar ko zakarar

ta qone qurmus tayi baki sai a sauke

tukunyar a dake kazar tayi gari tilis

sai Araba garin biyu daya anaci da tsire

ko balångu

dayan kuma ana zubawa a

ruwan wanka zakayi mamaki wlh




No comments:

Post a Comment

⟪ Domin samun Sa’a, Ƙauna da Karɓuwa a Wajen Mutane ⟫

 ⟪ Domin samun Sa’a, Ƙauna da Karɓuwa a Wajen Mutane ⟫ 🕊 Ka nemo  kwakwa guda 3 🌿 Da kuma ganyen Idon zakara Yadda ake yi: 1. Ka fasa kwak...