YADDA ZAKA JEFA SON KA ACIKIN ZUCIYAR WANDA KAKE SO
Wannan Mallaka Ce Ta Yanzu Yanzu Sha Yanzu Magani Yanzu Insha Allahu,
Idan Kana So Ka Mallaki Wani Yazama Bazai Iya Rabuwa Da Kai Sai Kayi Wannan Aikin Wlh Tallahi Billahil'azeem Matukar Ka Aikata Wannan Sirrin Saika Mallaki Wanda Kake So Ko Wanda Kike So Nan Take,
YANDA AKE AIKIN SHINE
Ana Wannan Wuridin
إِيَّاكَ نَعْبُدُ ياحي ياقيوم يا ودود ٣١٣
IYYAKA NA'ADU YA HAYYU YA QAYYUM YA WADUDU
Kafa 313
Saika Ambaci Sunan Mutum Aai Ka Tofa A Cikin Ruwa Amma Ana Sa Suga Cikin Ruwan Duk Idan Anyi Kafa Daya Sai A Ambaci Sunan Mutum Sai A Tofa A Cikin Ruwan Bayan Gamawa Sai Asha Ruwan Wlh Ko Waye Za'a Mallake Shi Cikin Sauki
KU TAIMAKI YAN UWA atura GUROP 3 KACAL Sai mutum ya aikata Wanda yayi haka shinabawa
No comments:
Post a Comment