787
Aslm alaimun masoya 92 s a w
Alkawarin danayi Sai yau Allah ya bani ikon cikawa
Wannan sirrin babban sirri ne wajan samun kudi Ana Kiran wannan sirrin da suna mabudin banki idan kayi wannan sirrin zaka dinga samun kudi kamar sata kakeyi yanada karfi sosai fa Kuma mujarrabi ne Amma duk Wanda zayyi wannan sirrin yayiwa mahaifina sheik Sharif Adam azare da mahaifiyata sayyada maryam salatil fahati 3 fatiha 3 kulhuwa 3 hadiya zuwa garesu Allah ya yadda dasu. Shine iznin wannan aikin da Zan badashi yanzu
Yadda ake aikin shine aikin kwan 21 ne sati uku kenan Ana fara aikin ranar lahadi dadare ake aikin misalin 12:00 bayan an tsaftace jiki da tufafi za a rubuta wannan hatimin akan yashi Mai tsarki da tsafta Sai a yayyafa wa hatimin turaren ,kafin kafin mudawwar, ko ,kafin kafi,
Sai ayi miftahul amal Amma atsakiyar hatimin za a rubuta المال Sai fara wuridin kamar haka
Istigifari 1782 kullum Zuwa sati daya
Sai kasayi nono da fura adama saka suga yaji sosai Sai arabawa yara qanana sadaka
Sai Kuma lahadi na biyu
Zakayi wuridin salatil fahati zuwa karshe kafa 1782 kullum haka zakayi zuwa sati daya
Saika saya nono da fura adama asa suga yaji sosai arabawa yara qanana Wanda Basu balaga ba sadaka
Sai lahadi na uku
Zakayi wuridin suratul fatihatil kitabi kafa 1782 zuwa sati daya bayan ka gama saika sake sayan nono da fura adama asa suga yaji sosai Sai arabawa yara sadaka Wanda Basu balaga ba
Sannan duk ranar da akayi wuridin tun daga farkon ranar
Akarshen kowani adadi za a karanta wannan sakandamin
Shagashashu azgashu shagashashu tasjaruwshin
Kafa 1782
To wlh summa tallahi duk Wanda yayi wannan sirrin daidai kamar yanda na fada saiyamin addu ar alkairi Allah yasa mudace amen
Domin Karin bayani
08144698283
Mai buqatar turaren aikin muna saidawa
Ga link 👉👉👉👉👉 http://www.taskar-asirai.online/2024/09/turaren-kafin-kafin-original-one.html
No comments:
Post a Comment