Aslm alaikum jama'a musamman mabiya all midia namu yau nazo muku da wani sirri mai matukar muhimmanci musamman idan mukayi duba da lamarin rayuwarmu sai a hankali komai yana qara tsada shi yasa naga dacewar fito muku da irin wannan sirruka masu inganci kuma masu sauƙin aikatawa
Ga yadda bayanin sirrin yake
Ana fara aikin kowani rana tsawon kwanaki 7 ake yi
Inshallah zaka samu dubu dari bakwai idan ka gama aikin ya danganta da ta inda zaka samu wani lokacin da kaɗan kaɗan yake zuwa har ya cika wani lokacin kuma sai ka gama aikin
Ana samun fararen takarda 7 da maka na rubutu da wani turare ana kiran sa munzil amma turaren hayaki ne
Sai ka zana wannnan hatimin kamar yadda na zana kasa dubu ɗari bakwai a tsakiyar hatimin bayan ka gama zanen sai kasa ƙwayoyin turaren acikin takardar guda biyar biyar kowani takarda bayan ka gama sai ka naɗesu kamar laya kullum kana turara hannayenka da laya ɗaya asa akan gaushin wuta sai a karanta wannna sunan allah (ya-fardu) kafa 284 rana na biyu (ya-jabbaru) kafa 206 rana na uku (ya-shakuru) 526 rana na huɗu (ya-sabitu) 903 rana na biyar (ya-zahiru) kafa 1115 rana na shida (ya-khabiyru) 812 rana na bakwai (ya-zakiyyu) kafa 37 duk wanda yayi Wannan sirrin daidai kamar yadda na faɗa to zaka samu muradinka ₦700,000
Link ɗin channel namu na WhatsApp 👇
https://whatsapp.com/channel/0029VaGquskIyPtQI5SMJK2l
Link ɗin group namu na TASKAR ASIRAI MALAM TV 👇
https://chat.whatsapp.com/Glgo1biXHdFJhU3Fhnfrpj
Wlh duk wanda ba a haɗa masa wannan sabulun ba to besan me ake nufi da jalabul tasrifi ba idan kana wanda dashi kullum acikin samun kuɗi kake wlh kuɗin sabulun 35k
Idan kana son sabulun kayi other ta nan👇
No comments:
Post a Comment