⟪ Domin samun Sa’a, Ƙauna da Karɓuwa a Wajen Mutane ⟫
🕊 Ka nemo kwakwa guda 3
🌿 Da kuma ganyen Idon zakara
Yadda ake yi:
1. Ka fasa kwakwar ka zuba ruwan a kwano ko roba.
2. Kasa kayen aciki ka murmushe shi kamar yadda ake wanke shuwaka.
3. Sai ka tace ruwan ka zubar da duddugar ganyen.
Amfani:
Za ka iya haɗa ruwan da turare da kake amfani da shi.
Za ka iya haɗawa da sabulu ko mai.
Haka kuma ana iya ƙara shi a cikin ruwan wanka.
✨ In aka yi amfani da shi da gaskiya da niyya, ana samun sa’a, ƙauna da karɓuwa a wajen mutane.
Domin samun ire-iren waƴannan fa'idodin ku ziyarci website ɗinmu 👇👇👇👇
www.taskar-asirai.com.ng
🕊️ Dr. Sharif Basiru Tam
📞 08144698283 /08083934979/09064425349
Nayi izini ga duk wanda ya turawa groups 10, yayi Like da following kuma ya rubuta Salatin Annabi (SAW).
Wannan sabuwar shafin mu ne 🆕.kuyi Follow domin a duk lokacin da aka rufe shafinmu, za mu ci gaba da amfani da wannan shafin don taimakawa kamar yadda muka saba. kuma zamu koma amfani dashi yanzu
✅ Sunan shafin:
👉 Dr. Sharif Basiru Tam
🔗 https://www.facebook.com/share/1BHMKxm6pP/
🌍 Ku biyo mu ta Social
Media:
⚫Twitter ❌👉
https://x.com/tambasiru?t=F3c4IU7xjg9s27DsXnxHtw&s=09
🔵 Facebook Page:👉 https://www.facebook.com/profile.php?id=100063624953607
🟢 WhatsApp Channel:👉 https://whatsapp.com/channel/0029VaGquskIyPtQI5SMJK2l
📨 Telegram Group:👉 https://t.me/drsharifbasirutaskarasiraimalam
🔴 YouTube Channel:👉 https://youtube.com/@taskarasiraimalamtv2774?si=uG8rKIVF9AueQTCe
🎥 TikTok Page:👉 https://tiktok.com/@taskar.asirai.malamtv
🌐 Websites:
www.taskar-asirai.online
www.taskar-asirai.store
www.tambasirunigerialimited.com.ng
🕊️ Ku biyo mu domin samun ingantaccen sirrin rayuwa, buɗe hanyoyin arziki da wadata.
🙏 Mungode sosai da goyon bayan ku.
No comments:
Post a Comment