Aslm alaikum jama'a yau nazo muku da wani app da ake yin binciken aure dashi ta hisabi kuma abin burgewa da Yaren Hausa
akayi wannan app din kuma ba iya aure kawai ake bincikawa da shiba buqata kusan kala 7 ake bincikawa dashi
Kuma yanada sauƙin aiki dashi
Sannan app din baya playstore
Apk ne yana group nawa na telegram
Ga link din 👉👉https://t.me/taskarasiraimalamtv
Sannan nayi bidiyon yadda ake amfani da app din
Ga link din bidiyon 👇👇👇👇
https://youtu.be/VsNo37u2XXo?si=qS6TUc4bPygDbZuK
No comments:
Post a Comment