Saturday, February 24, 2024

Buqata zai biya a kwana tara

Khatimin Allahu Muhammadu  idan ka buga adadin Allahu sau Allahu 66×66=4356 sannan sunan Muhammadu sau  92×92=8464
4356+8468=12820
Ana rubuta khatimin kafa 13  wanke asha sai ayi  wuridin  الله محمد المحلهمد  kafa 158  aroki buqata sai kuma da  dare ayi wuridin   (المحلهمد kafa 12820 sai huduba  kafa 158 👇 اللهم سخر لي قلوب الإنس والجن والدنيا كلها و ما فيها
بحق اسمك الله ونبيك محمد صلي الله عليه و  ءاله پس طه جبريل ميكاتيل ana aikin na tsawon kwana tara  akan kowani irin buqata zata biya mujarrib


No comments:

Post a Comment

YADDA ZAKA JEFA SON KA ACIKIN ZUCIYAR WANDA KAKE SO

 YADDA ZAKA JEFA SON KA ACIKIN ZUCIYAR WANDA KAKE SO Wannan Mallaka Ce Ta Yanzu Yanzu Sha Yanzu Magani Yanzu Insha Allahu,  Idan Kana So Ka ...