Domin samun mustajaba wajan addu'a ko aiki ana rubuta كن بسم الله كن الرحمن كن الرحيمkafa 4900 khatimin kafa 7 a wanke asamu hawainiya bushashshe guda 7 adake su duk lokacin da za'ayi wani aiki ko addu'a sai a ɗibi rubutun kadan asa garin hawainiya kadan sai a kuskure baki sau 7 a wanke hannu sau 7 to inshaallah duk aikin da akayi ko addu'a da kayi zaka samu ijaba mujarrib
No comments:
Post a Comment